Connect with us

Entertainment

Na Yafewa Duk Masu Zagina -Tahir I Fagge.

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

jarumin Kanywood Tahir I Fagge yashaida cewa baya so yatashi gaban ubangiji Suna Shari’a da Mutanan dasuka cimasa mutum ci ko zagi nayafe musu.

Advertisement

Jaridar indaranka ta rawaito cewa Tahir Fagge yace Yaya fewa duk Mutanan dasuka zageshi, yafadi hakane a shirar da Gidan tv na bbc hausa Sukayi dashi wanna wakilinmu yabibiyeshi, yace go wanna Dan Adam baya huce kaddarar sa.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu na makarantun Yahoo da wasu bakwai a Benin

Advertisement

A ‘yan kwanakin baya ansaki Wani faifan Video dake Nuna Yadda yake rawa Agidan gala dawasu Yara mata, Abu Yadauki hankula matuka sosai Musamman a kafafen Sada zumunta, wasu na zagi Wasu na aibata shi, duba da girmanshi.

Saidai ya mayar da martani Kan abubuwan da Al’umma Suke fada, yace ko wanna Dan Adam Baihuce kaddarar sa ba, yace abin da yasa Yashiga Gidan rawar shine, Yayi fama da Ciwon zuciya kuma gashi bashida kudi Babu Kuma yadda Zaiyi bayan sa yaje yanata tambayar kudade awajen abokan sana’ar su, yace Yana zaune yau sauki gone jinya.

Advertisement

Kawai sai Wasu Yara sukazo suka gaiyaceshi cewa yazo Yazama babban bako awajen taron bude wajen wasansu, suka bashi naira Dubu 150,0000 hakan yasa yaji dadi yaje yayi magani dashi, Kuma ya haarci Wajen Yana zaune harsuka gama abinda zasuyi.

Kawai suka rokeshi Cewa yazo yadan haumusu wata waka Koda Daya ce, yace Yahau Wakar Yana Nuna musu kawai Wasu sukayimasa video Suka sace batare Daya sani ba, Mutane Suka hau zagi Suna aibata shi.

Advertisement

An Tambayeshi Maiyasa yadau tsawon lokaci baya industry, ya Auri wata ‘yar Sokoto wacce Ruwa biyuce Domin bahaifinta bature ne Yana England Yabukaci dasuke wajensa dashi da matar sa tasa, Saida Suka kwashe Shekaru 10 acan, harwani ma yace shida Kano saidai akawo gawarsa, baidawo Kano saidai ciwon zuciya.

Yace Ina fama da Ciwon zuciya Amma bani da kudi sai nafawa Mawaki Rara Yadauki naira Dubu 20 yabani Wasu Dubu 15 ba Suka bani, wayar da Ali Nuhu yasiyamun ita nasiyar nasawa kaina magani,

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending