Connect with us

News

Shugaban al’ummar China a Kano ya yi Allah-wadai da kisan Ummita, yana son wanda ya kashe shi ya fuskanci fushin doka

Published

on

DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kungiyar ‘yan kasuwan kasar Sin ta Najeriya, CBCAN, karkashin jagorancin Wakilin Mutanen China dan Kano, Mike Zhang, ta yi Allah-wadai da kisan Ummulkulthum Buhari (Ummita) da wani dan kasar China Geng Quanrong ya yi.

A cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu a madadin Wakili ta hannun mataimakinsa Guang Lei, Mista Zhang ya ce ya yi Allah-wadai da kisan, yana mai cewa wannan laifi ne da ya kamata hukumomin tsaro da abin ya shafa su kula da shi cikin kwarewa.

Advertisement

NULGE Kaduna Ta Yi Allah-Wadai Da Kin Amincewar Da Majalissa Tayi Na Cin Gashin Kan LGA
A cewar sanarwar, “Al’ummar Sinawa mazauna Kano suna goyon bayan dokar da ta bi yadda ya kamata”.

Har ila yau, al’ummar sun yaba da irin karramawar da aka yi wa ‘yan uwa na kasar Sin mazauna Kano, inda suka yi alkawarin ci gaba da kasancewa masu bin doka da oda, da sada zumunci da ba da gudummawa ga ci gaban Kano.
Daga nan Mr Zhang ya jajantawa iyalan mamacin.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

DAILY NIGERIAN

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending