Connect with us

News

Ma’aikatan N-Power Za Su Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Kan Rashin Biyansu

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Ma’aikatan N-power masu cin gajiyar shirin na wucin gadi a Najeriya, sun shirya wata kwarya-kwaryar zangar-zangar lumana a faɗin ƙasar a gobe Litinin 15 ga watan Mayu na 2023.

Ma’aikatan wucin gadin wadanda suka haɗa da rukunin A da B da kuma C1, C2 sun haɗa wannan zangar-zangar ne domin neman a biya su hakokinsu daga hukumar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending