News
Wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a gadar kabuga dake JiharKano
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a kan gadar Kabuga.
Wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a gasar kabuga dake JiharKano
Wasu ganau sun shaidawa bustandaily Newspaper cewa direban motar na kan Hanyar ne daga titin Tal’udu zuwa titin Yar rake.
Saidai a lokuta da dama akan samu irin wadannan hadura a samar gadar wanda kuma har yanzu mahukunta basu dauki mataki akai ba.
Shin ko meyasa ake samun yawaitar hadari da manyan motocin a saman gadar ?

-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji

