Connect with us

News

An Yi Nasarar Gano Wasu Matafiya Su 9 Da Suka Yi Ɓatan Damo

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

An gano wasu matasa da aka bayyana ɓacewar su, su tara ƴan asalin ƙaramar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a jihar Filato garin Jos.

Daily Trust ta ruwaito cewa a jiya Laraba yadda aka bayyana ɓacewar matafiyan a ranar Asabar bayan sun bar garinsu zuwa jihar Nasarawa domin neman kuɗi.

Advertisement

Ana gudanar da babban zaɓe a kasar Pakistan mai cike da ruɗani

Shugaban karamar hukumar Kirfi, Alhaji Abdulkadir Umar Dewu shi ne ya tabbatar da cewa an yi nasarar gano matasan.

Ya ce ashe ‘Operation Safe Haven’ suka kama su a ƙoƙarin su na wanzar da zaman lafiya a jihar. Sai dai an sake su kwanaki huɗu bayan kama su.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending