Connect with us

News

Tashin Hankali: Wani Shirgegen Mesa Ya Hadiye Wata Mata Da Ranta.

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

An tsinci gawar wata mata a cikin cikin maciji bayan ya hadiye ta gaba daya a tsakiyar kasar Indonesia, kamar yadda wani jami’in yankin ya sanar a yau Asabar.

Advertisement

Rahotanni na nuni da cewa Lamarin ya faru ne a ranar alhamis 6 ga wannan wata da muke ciki na Yuni a kasar Indonesia.

Tsarin Zamanantar Kasuwanci Na TMP Zai Kawo Karshen Kalubale Ga ‘Yan Kasuwa A Najeriya

Matar ‘yar shekara 50 ta fita talla ne a kauyensu inda ta ratsa ta cikin wani daji domin sayar da hajarta, anan ne ta ci karo da Mesar da ya kamata ya kanannadeta, sannan ya hadiyeta.

Advertisement

Kafofin yada labarai na kasar Indonesia sun ruwaito cewa, bayan da dare ya yi ne Farida ba ta dawo gida ba, sai mijinta ya sanar da mutanen kauyen halin da ake ciki wanda su kuma suka bazama cikin daji domin nemanta.

Anan ne kuwa suka ci karo da wani shirgegen Mesa a kwance ya kasa tafiya, da alama ya ci wani abu, bayan sun kashe Mesar suka fede cikin sai ga gawar Farida kwance a tumbinsa.

Advertisement

An tsinci gawar wata mata a cikin cikin maciji bayan ya hadiye ta gaba daya a tsakiyar kasar Indonesia, kamar yadda wani jami’in yankin ya sanar a yau Asabar.

A shekarar da ta gabata, mazauna yankin Tinanggea na Sulawesi da ke kudu maso gabashin Sulawesi, sun kashe wata Mesa mai tsawon mita takwas, wadda aka same ta shake da cin daya daga cikin manoma a wani kauye.

Advertisement

A shekarar 2018, an tsinci gawar wata mata ‘yar shekara 54

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending