News
Sanatan Najeriya Ya Mutu A Cikin Otel A Birtaniya
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Advertisements
Advertisements
Sanatan Najeriya daga Anambra ta Kudu, kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Ifeanyi Ubah, ya rasu.
Advertisements
An bayyana cewa Ubah ya rasu ne a wani otel da ke birnin Landan na kasar Birtaniya. Bayan ya tafi Landan kwanaki biyu da suka wuce
Advertisements
Advertisements
Jaridar Nigerian Tracker ta ruwaito cewa An kuma tabbatar da rasuwarsa a wata tattaunawa ta gungun ‘yan majalisar dattawa .
Advertisements
