News
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamna Umo Eno Ya Kori Gaba Ɗaya Kwamishinonin Sa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sallami gaba ɗaya kwamishinonin jihar, inda ya ce ya na so ne ya kawo sabon-jini.
A jawabin a yayin taron sallama da kwamishinonin a gidan gwamnati, Eno ya ce dukkan su babu wanda bai yi kokari a muƙamin da aka bashi ba.
Kotun daukaka Kara Ta Ce Kotun Tarayya Ba Ta Da Hurumin Shiga Dambarwar Masarautar Kano
Sai dai ya ce duk da ko wanne daga cikin kwamishinonin ya yi kokari a ma’aikatar sa, akwai buƙatar a kawo wasu sabbin kwararru domin ci gaban jihar.
DAILY NIGERIAN HAUSA
-
News6 days agoAn Tsare Kwamandan NSCDC Da Wasu Jami’an hukumar Da A Ke Zargi Da Sakaci A Mutuwar Masu Hakar Ma’adanai 37 A Neja
-
News5 days ago
Dakarun Soji Sun Ceto Ɗalibai 6 Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Katsina
-
News4 days ago
NLC Za Ta Fara Fafutukar Neman Sabon Ƙarin Mafi Ƙarancin Gabanin 2027 — Ajaero
