Connect with us

News

Jami’an tsaro sun cafke shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano Muhuyi Magaji 

Published

on

Ƴan Siyasa Na Haɗa Kai Da Ma’aikata Wajen Wawure Dukiyar Al’umma – Muhyi Magaji

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Advertisements
Advertisements

Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a.

Advertisements

Wata majiyar data nemi a sakaya sunan ta, daga hukumar ta shaidawa talbijin ta TVC, cewa an kama Muhyi Magaji Rimin Gado, da yammacin yau a harabar hukumar dake birnin Kano.

Advertisements
Advertisements

Gwamnatin Kano Tayi Allah Wadai Da Jibge Jami’an Tsaro Da Akayi A Filin Da Za’a Gudanar Da Taron Mauludin Tijjaniyya

Kawo yanzu ba’a samu cikakken dalilin kamen na Muhyi ba, sakamakon cewa mai magana da yawun ofishin yan sandan na shiyya ta daya dake Kano Bashir Muhammad, yace yana kan hada bayanai akan wannan

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending