News
An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura
An gudanar da jana’izar tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari a gidansa da ke birnin Daura na Jihar Katsina a arewacin kasar.
Advertisements
Advertisements
An binne gawar marigayi Muhammadu Buhari ne da misalin karfe shida na yamma a agogon Nijeriya bayan kai ta Daura daga filin jirgin saman birnin Katsina.
Advertisements
Gwamnatin Kano Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Taron Ƙasa Don Inganta Ƙirƙira Da Tattalin Arzikin Najeriya
Buhari ya rasu ne a birnin Landan ranar Lahadi yana da shekaru 82 a duniya.
Advertisements
Advertisements
Dubban mutane ne suka halarci jana’izar a karkashin sanya idon shugaban Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da sauran manyan mutane daga ciki da wajen Nijeriya.
Advertisements
