Connect with us

News

Wata Mata Ta Mayar Da Naira Miliyan 330 Da Aka Tura Mata Bisa Kuskure A Bankinta

Published

on

Woman return 330m in Niger
Spread the love

Wata mata, mai suna  Hajiya Aisha Isah Yelwa, ta mayar da Naira miliyan 330 da aka tura mata bisa kuskure a asusun bankinta.

Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a garin Lapai dake  Jihar Neja, inda kuɗin ya shiga asusun ta First Bank

Da ta lura da abin da ya faru, sai ta gaggauta sanar da hukumomin da abin ya shafa kuma ta mayar da dukkan kuɗin ba tare da bata lokaci ba.

Wata Mata Ta Mayar Da Naira Miliyan 330 Da Aka Tura Mata Bisa Kuskure A Asusun Bankinta

Lamarin ya tunatar da wani makamancin haka da ya faru a Agustan 2025, lokacin da Faiza Abdulkadir, mai aikin share-share a Maiduguri, ta mayar da Naira miliyan 4.8 da aka tura mata  bisa kuskure

Advertisement

Masu amfani da kafafen sada zumunta sun yi ta yabawa Hajiya Aisha, suna ganin lamarin a matsayin Sadaukar  da kuma muna cewa gaskiya da amana har yanzu suna rayuwa a ƙasar nan.

 

 

DAILY REPORTS

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *