Connect with us

News

Mutane Sama da hamsin ne suka rasa rayukansu a jahar adamawa

Published

on

Likitoci

Daga Yasir sani Abdullahi

Mutane Sama da hamsin da bakwaine 57 suka rasa rayukan su a Wani asibitin jeka ka dawo na mayine a  yankin worolamido a karamar hukumar fufore na jahar Adamawa 

Advertisement

Adamawan jouro mamudu dake zama jouran mayine worolamido ya tabbatarwa da VOICE OF AMERICA /VOA irin wahalar da suke Sha na rashin ma,aikatan lafiya

Shima Alhaji Abubakar Wani dattijone a yankin Kuma shugaban kungiyar asibitin yace rashin ma,aitan jinyane ke sa mutane su rasa rayuwar su

Advertisement

Abubakar Aliyu Liman stohon kansila mai wakiltar Mayo a majalisar karamar hukumar Fufore kuma dan garin Worolamidon na yankin da yake fama da matsalar rashin ma’aikatar jinya ya ce lallai lamarin ya janyo musu asarar rayuka da dama agarin nasu.

An so Jin abunda mahukanta zasu ce to Amma Wanda ke da alakin Yaki daga wayar

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending