Connect with us

News

Yan sanda sun kai samame masana’antar wayoyin iPhone na jabu

Published

on

DAGA ABDULKADEER TUKUNTAWA. 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hukumomin kasar Mozambique sun ce sun kwace wayoyin iphone na jabu kimanin 1,165, tare da kama wasu mutum biyu ‘yan China bisa zargin gudanar da masana’antar, wadda ke Maputo babban birnin kasar.

‘Yan sanda sun ce ana zargin masu masana’antar da kera wayoyin iphone na jabu.

Advertisement

Maki 150 mafi ƙaranci FUD ke buƙata a shekarar karatu ta 2022/2023

Wadanda ake zargin dai sun musanta aikata ba daidai ba.

Advertisement

BBC ta rawaito cewa Jami’an hukumar hana fasa kwauri ta kasar ta ce ta samu nasarar kama mutanen bayan da suka samu bayanan sirri.

Babban daraktan hukumar mai kula da birnin Maputo Gino Jone, ya ce hukumarsa ta samu korafi game da zargin, inda suka kaddamar da bincike ba tare da bata lokaci ba.

Advertisement

Ya ce ”bayan binciken da muka gudananr na tsawon mako uku, sai muka gano masana’antar”.

Ya kara da cewa ”Wani gini ne da ake gudanar da masana’antar, ana kera wayoyin tare kuma da sayar da su a wani shago da ke yankin Alto-Maè

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending