Entertainment
Yanayin Shigar Rahama Sadau Zuwa Wajen Wani Taro Ya Bar Baya Da Kura
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Fitacciyar jarumar kannywood, Rahama Sadau, ta yi shiga ta kece raini zuwa wajen taron karrama yan fim na 2023
Jama’a dai sun caccaki jarumar ta Kannywood saboda yanayin shigarta cewa sam bai dace da yar arewa kuma musulma ba Darakta Abubakar Bashir Maishadda ya samu lambar yabo a taron kuma masoya sun taya shi murnar wannan nasara
Kwalara ta ɓarke a ƙasashen Afirka 15 – WHO
A ranar Asabar, 20 ga watan Mayu ne aka gudanar da bikin karrama yan fim na African Magic Viewers Choice Awards (AMVCA) a jihar Lagas. A masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood gaba daya, Abubakar Bashir Maishadda ne kadai ya samu lambar yabo na ‘best indigineous Language Hausa’ da fim dinsa mai suna ‘Aisha’.
Daraktan ya wallafa hotunan taron a shafinsa na instagram inda ya kara godewa Allah a kan zabarsa da ya yi cikin dubban jama’a.
Sai kuma Rahama Sadau wacce an zabe ta amma bata samu damar karbar lambar yabo ba amma ta yi jawabi a wajen
