Connect with us

Sports

Kano Pillars ta fitar da sabbin kayan zuwa NPFL ta 2023/24

Published

on

sabbin kayan ta  na gasar kwararrun ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin kayan ta  na gasar kwararrun ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya dake tafe.

Gwamnan jihar Kano ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars

Masu-gida sun samu nasarar zuwa NPFL ne bayan da ta zo na biyu a gasar cin kofin Super 8 ta Najeriya a Asaba.

Advertisement

Kano Pillars ta koma mataki na uku ne bayan da ta yi rashin nasara a kakar wasan 2021-22 NPFL.

A halin yanzu dai suna neman kociyan da zai maye gurbin tsohon kociyan kungiyar Evans Ogenyi wanda ya jagoranci kungiyar ta koma taka leda.

Advertisement

Tsohon kocin Rangers Abdulahi Maikaba ne ya fi so ya jagoranci kungiyar.

Kano Pillars tare da Katsina United sun samu nasarar zuwa NPFL daga taron Arewa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending