Labarai
Butu _ butu na jam,iyyyar NNPP ne ya lashe zaben Rimini gado da tofa
Advertisements

DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Yayin da aka gudanar da zaben cike gurbi a fadin Najeriya, ayau asabar
Humar zabe Mai zaman kanta ta KASA ta Fara sakin sakomakonni zaben cike gurbi a wasu daga cikin jahohin Nigerian
Hukumar ta sanar da sakamakon zaben cike gurbi a mazabar Rimin Gado/Tofa
Inda ta ayyana Bello Muhammad na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Rimin Gado/Tofa
Legit Hausa
Advertisements
-
Labarai6 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai3 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai2 days ago
Hare-haren Ta’addanci Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 835 A Najeriya Cikin Wata Guda – Rahoto
