News
Tsadar Rayuwa: Za mu daina jigilar abinci – Direbobin manyan motoci sun yi barazanar yajin aiki
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Direbobin manyan motoci a Najeriya yanzu haka na barazanar shiga yajin aikin duba da irin hare-haren da suke fuskanta yayin jigilar kayan abinci a fadin kasar.
Jaridar DAILY POST ta bada rahoton cewa manyan motocin dakon kaya da dama sun fuskanci hare-hare daga al, ummar gari sakamakon tsadar rayuwa.
Yusuf Othman, shugaban kungiyar masu motocin haya ta kasa, wanda ya yi magana da manema labarai a ranar Talata, ya yi gargadin cewa direbobin manyan motocin na iya tunanin daina ayyukansu.
“Don haka muna kira ga jama’a da su guji kai hare-hare a kan manyan motocinmu. Domin idan aka ci gaba da kai irin wadannan hare-hare, abin da zai faru shi ne masu safara za su daina daukar kayan abinci wanda hakan zai haifar da matsala a kasa.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
