News
Da Ɗumi-Ɗumi-Ƴan Bindiga Sun Dira Wata Makaranta,Sun Yi Awon Gaba Da Ɗalibai A Kaduna
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Advertisements
Advertisements
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantarsu da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna a arewa maso gabashin Najeriya.
Advertisements
Rahotanni sun bayyana cewa Lamarin dai ya faru ne da safiyar yau Alhamis lokacin da ɗalibai ke taron Asambili da misalin karfe takwas da rabi na safe.
Advertisements
Advertisements
Sanusi ya ɓarke da kuka a lokacin da yake jawabin ta’aziyyar rasuwar Herbert Wigwe
Wani babban jami’i a jihar Kaduna ya tabbatar wa da BBC Faruwar lamarin sai dai ya ce ya zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game da lamarin.
Advertisements
