Connect with us

Labarai

Yan Fashi Sun Gutsurewe Wani Mutum Dan  Yatsa Garin Kwatar Waya A Hannunshi

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Yan Fashi Da Makami Sun Gutsurewe Kabiru Sa’ad Tsakuwa Dan  Yatsa Garin Kwatar Waya A Hannunshi

Rahotanni na nuni da cewa Ya hau Adaidaita sahu da fasinjoji biyu a ciki, a tsakanin Baici da Kwanar Ɗanmaliki dake titin bypass suka gutsure masa ɗanyatsa a ƙoƙarinsu na kwace wayar dake hannunsa. Ashe tare suke.

Tapswap, Notcoin, Hamstar, Kombat Poppo: Kadan Daga Cikin Illolin Mainin Ga Rasuwar Matasa Duba Da Yadda Su Ka Mai Da Hankali 

Allah Ya tona asirinsu, Ya shiga tsakanin nagari da mugu. Shi kuma Allah Ya ba shi lafiya, Ya sa kaffara.

 

 

Advertisement

 

Details soon

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending