News
Yan Fashi Sun Gutsurewe Wani Mutum Dan Yatsa Garin Kwatar Waya A Hannunshi
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Yan Fashi Da Makami Sun Gutsurewe Kabiru Sa’ad Tsakuwa Dan Yatsa Garin Kwatar Waya A Hannunshi
Rahotanni na nuni da cewa Ya hau Adaidaita sahu da fasinjoji biyu a ciki, a tsakanin Baici da Kwanar Ɗanmaliki dake titin bypass suka gutsure masa ɗanyatsa a ƙoƙarinsu na kwace wayar dake hannunsa. Ashe tare suke.
Allah Ya tona asirinsu, Ya shiga tsakanin nagari da mugu. Shi kuma Allah Ya ba shi lafiya, Ya sa kaffara.
Advertisements
-
News6 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News6 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
