Connect with us

News

Abdullahi Abbas Ya Yaba Wa Baffa Babba Dan Agundi Kan Tallafa Wa Matasan APC A Kano

Published

on

IMG 20250915 WA0012

Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya yaba wa Babban Daraktan Hukumar NPC, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, bisa yadda yake raba kayayyakin sana’o’i ga matasa da mambobin jam’iyya a jihar.

Advertisements
Advertisements

Abbas ya ce tallafin, wanda ya hada da babura masu kafa biyu da uku, kudi da sauran kayan aikin dogaro da kai, na taimakawa wajen inganta rayuwar matasa da karfafa jam’iyya.

Advertisements

Kotu Ta Yanke Wa Uwa Da Uba Hukuncin Shekaru 14 A Gidan Yari Saboda Mutuwar Jaririyarsu

“Wannan aiki na Baffa Babba Dan Agundi ya zama abin koyi. Muna kira ga sauran jiga-jigan jam’iyya masu mukami su yi koyi da shi, domin tabbatar da hadin kai da nasara a zaben 2025,” in ji Abbas.

Advertisements
Advertisements

A cewar jam’iyyar, sama da manoma 1,000 ne suka amfana da raba takin zamani domin bunkasa harkar noma a jihar.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending