Connect with us

News

EFCC Ta Dakatar Da Asusun Gwamnatin Osun Ne Kan Zargin Almundahanar Miliyoyin Naira

Published

on

EFCC Chairman Ola Olukoyede 1536x864

‎Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, ta ce ta dakatar da asusun gwamnatin jihar Osun bisa zargin yadda aka tafiyar da wasu kuɗaɗen tallafi da na ayyukan muhalli da suka kai naira biliyan 11.

Advertisements
Advertisements

‎Hukumar ta ce ta fara binciken gwamnatin jihar tun watan Maris, inda ta ce wasu manyan jami’ai ciki har da babban akanta na jihar sun gurfana a gabanta.

Advertisements

WASSCE 2026: Kashi 61.5 Cikin 100 Na Ɗalibai Sun Samu Darussa Biyar Har Da Turanci Da Lissafi

Advertisements
Advertisements

‎EFCC ta bayyana cewa ta ɗauki matakin ne bayan ta gano wasu manyan kuɗaɗe na fita daga asusun zuwa wasu kamfanoni.

‎Sai dai gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya ce ba za su amince da abin da ya kira take haƙƙin jiha ba, yana mai cewa zai ƙalubalanci matakin a kotu.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending