News
Ƙasa ta ruftawa mutum 2 sun rasu a Kano
Daga kabiru basiru fulatan
Mutum biyu ne suka mutu sakamakon ruftawar da kasa ta yi a kansu, a garin Bichi da ke jihar kano a arewacin Najeriya.
Rahotonni sun ce mutanen suna cikin wani rami ne inda suke tonon dutse lokacin da kasar da rufta kansu.
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da ‘Manoma’ 60 A Sakkwato.
BBC ta rawaito jami’an ‘yan sanda sun dauki gawarwakin zuwa babban asibitin Bichi.
A watan Maris din da ya gabata, an samu makamancin wannan lamari inda abokai hudu suka mutu lokacin da suke tonon kasar da za su yi wa abokinsu da zai yi aure daki.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
