DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta damƙe wasu mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani malami a Jami’ar Maiduguri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’anta sun kama wani matashi da ya sato babur daga Babban Birnin Tarayya Abuja...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja, babban birnin Nijeriya domin halartar bikin rantsar da zababben shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce yayi hasashen haka zata faru akan bashin dala miliyan 350 da tsohon gwamna...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan Kara cikin Birnin Kebbi, inda suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wasu mutane uku kan laifin satar raguna 132 a karamar hukumar Mashegu da ke Jihar Neja. Leadership ta ruwaito cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Zartaswa ta duba Rahoton Kwamitin Tantance Rahoton Kwamitin Bincike a kan Manyan Makarantun Koyar da Ayyukan Kiwon Lafiya na jiha, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa yin Sallar Tahajjud a gida ya fi lada da alheri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hukumar da ke Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi a Nijeriya NDLEA sun kama wata mata kan zarginta da yunƙurin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI yayin da hukumomin a Najeriya na cewa ba’a biya kudin fansa ba wajen ceto daliban Kuriga dake jihar Kaduna, bayanai na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayabnan da Manhaja ta tattaron sun ce, a jimilIance wasu sabbin gwamnoni su 13 sun ci bashi da ya kai Naira Biliyan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wani mutum mai shekaru 54 da dansa bisa zarginsu da dukan makwabciyarsu har lahira....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun yi nasarar kama mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa ya gaji bashin dala miliyan 587, da Naira biliyan 85, da kuma kwanten ayyukan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wata sabuwar badaƙalar siyasa da ta kunno kai a jihar Kaduna, a yau Asabar, gwamnan jihar Uba Sani, ya tabbatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayyana rasuwar tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kwara Peter Kisira. Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da rasuwar marigayin cikin rasanarwar da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ta shirya a yau Asabar 30 Ga watan March 2024 Zata daura musu aure karfe 1 na rana bayan ya dirka...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Duk da ƙuncin rayuwa da matsin tattalin arziki da al’ummar Najeriya ke ciki a wannan lokaci, shirye-shiryen Sallah ƙarama na ci gaba...