DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ramadana wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna Ibadar azumi, ɗaya daga cikin daya da cikin shika-shikan Musulunci....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin hana duk wani tafiye-tafiyen da ministoci da sauran jami’an gwamnati ke yi zuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar 10 ga watan Ramadan na shekarar 1443 rana ce da hantar al’ummar Musulumi ta kada, musamman kungiyar kwallon kafa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta amince da kudirin bai wa dalibai rance a matsayin doka, biyo bayan tsallake karatu na uku da kudirin ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Majalisar Tarayya Mai Lura da Ayyukan Ƙanjamau, Tarin Tibi, Zazzabin Maleriya ya na neman yadda aka yi da Dala miliyan 300,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Akalla shaguna 40 ne suka kone a wata gobara da ta barke a daren ranar Talata a karamar hukumar Kumbotso da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar manyan ma’aikatan Jami’oin Najeriya, SSANU da kuma ta ma’aikatan jami’a da basa koyarwa, NASU reshen jami’ar Bayero da ke Kano sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Talata Majalisar Wakilai ta Nijeriya ta amince da ƙudurin kasafin kuɗi na Naira tiriliyan N1.28t na kasafin kuɗin babban birnin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan sandan Brazil sun ba da shawarar a tuhumi tsohon shugaban kasar, Jair Bolsonaro, kan zargin yin jabun takardar shaidar rigakafinsa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban bankin kasar Ethiopia Ya sami tangarɗan na’ura wanda hakan yayi sanadiyyar fitar miliyoyin daloli, kamar yadda kafafen yaɗa labaran kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da wata shari’a, wadda EFCC ta maka wadda ake zargi da karkatar da Naira biliyan 2, mai gabatar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar Ƙwadago (NLC) ta yi barazanar bin sahun ma’aikatan jami’a na (SSANU) da (NASU) da suka tsunduma yajin aikin gargaɗi. Aminiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Shari’a Binta Nyako ta Babbar Kotun Abuja, ta hana bada belin jagoran haramtacciyar kungiyar ‘yan awaren Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu. Saidai,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane 10 ne suka mutu yayin da wasu 48 suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata motar tirela ta DAF...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta mika takardun kadarorin gidaje 324 na ‘yan fansho na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu almajirai a jihar Kano sun bayyana yadda suka daina samun sadakar abinci a cikin wannan wata na azumi, sabanin shekarun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Yanayi na matsanancin zafi ya tilasta wa mahukuntan Sudan ta Kudu rufe makarantu a fadin kasar don kauce wa irin hadarrin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Za a sallami akalla daraktoci takwas da ke aiki a Babban Bankin Najeriya CBN bisa wani dalili da har yanzu ba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Garkin Block da ke Maiduguri a Jihar Borno. A cewar wani ganau,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sojojin Najeriya ƙarƙashin runduna ta ɗaya sun kuɓutar da mutum 16 da ƴanbindiga suka sace a yankin Kajuru da ke jihar...