DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shahararren Attajirin nan na Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun gidauniyar Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon dafaffen Abinci kyauta ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Sadarwa ta Ƙasa, NCC, ta ce an dawo da sabis din kira da na data bayan katsewar da wayoyin sadarwa su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Farashin takin zamani a Kano na ci gaba da tashi, lamarin da ya jefa manona a jihar cikin damuwa da kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu mutane sun koka kan yadda Hukumar Tsare-Tsare da Raya Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), ta rushe musu gine-gine sama da 30...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa-Ibom ta bayyana cewa ta kama batagari da a ciki akwai wata mata da ta hada baki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Aƙalla Naira tiriliyan 13.95 ne Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, Hukumomi da Cibiyoyin Gwamnati suka jida ba bisa ƙa’idar da Kundin Dokokin Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga a Jihar Bauchi sun kashe Dagacin ƙauyen Riruwai, Alhaji Garba Bafamasi, da ke yankin Ƙaramar Hukumar Toro a jihar. MANHAJA...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban majalisar dattawan kasar nan, Alhaji Abubakar Bukola Saraki ya kai ziyarar gani da ido, domin ganin yadda ake tantance ɗalibai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar unguwar Madina Kwatas sun tashi da mummunar ibtila’in gobara wacce ta yi sanadin rasa yara kanana biyu – Zainab Bashir Muhammad...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Vladimir Putin ya lashe zaben shugaban kasar Rasha da aka gudanar da gagarumin rinjaye, lamarin da zai ba shi wani karin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya tayi alawadai da mummunan kisan gillar da aka yiwa dakarun aikin wanzar da zaman lafiya na “Operation Delta Safe”...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu matasa huɗu, Duro-Aina Adebola Akindele Abiola, Faleke Oluwatoyin, da Bello Eniola, daga Legas a Nijeriya sun ƙirƙiro janareta mai amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar wakila na wai yunkuri domin kara yawan tarar da ake ci kan wadanda aka samu da lefin wulakanta Tutar Najeriya daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban haɗakar ƙungiyoyi masu zaman kansu na arewacin najeriya ciki har da babban birnin tarayya Abuja Amb. Ibrahim Waiya ya umarnin shigo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan fallasa wasu cushe da majalisar Dattawa ta yi wanda sanata Abdul Ningi ya ya yi da kuma hakan ya yi sanadiyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi suka shiga kwana bakwai a watan Ramadan na shekarar 1445 bayan Hijira, sai kara jajircewa suke yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Juma’a ce ‘yan bindiga suka saki ɗalibai su 9 daga cikin su 21 da suka sace, waɗanda ke karatu...
DAGA MISBAHU EL-HAMZA Jihar Kano ta kan zama kanun labarai kusan duk shekara akan karancin ruwa a cikin watan Ramadan Rahotanni na nuni da cewa ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Asabar din da ta gabata ne wasu ‘yan ta’adda suka kai hari kan al’ummar Dogon-noma da ke karamar hukumar Kajuru...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da burodin da ba a lika takardar...