DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da al’umma ke ta gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, Al’ummar ƙaramar hukumar Tudunwadan Ɗankadai a jihar Kano, na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Jihar Filato ne, aka wayi gari da mummunan lamari inda wani mutum ya yi wa wata yarinya ƴar shekara tara fyaɗe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke duk wata hulɗa da ta danganci haɗin-kai ta fannin soji da ƙasar Amurka “nan-take”....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An sanar da cewa gagarimin aikin gyaran wayoyin kebul na intanet da ke ƙarƙashin ruwan teku, wanda lalacewar su ya kawo matsalar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mazauna kauyukan da basu jituwa da juna sun kashe jami’ai 16 na runduna ta 181 ta Amphibious Battalion ta sojojin Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya kaddamar da kasuwannin da za su bayar da rangwamen kashi 25 cikin 100 ga mazauna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta yi watsi da daukaka karar bukatar sako bayanan kadarorin tsofaffin shugabannin Najeriya, da suka hada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Vaughan Gething na shirin zama bakar fata na farko da zai jagoranci yankin Wales. Mr Gething ya samu nasara ne bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan Sandan jahar Kaduna, ta samu nasarar cafke Wata matar aure mai suna Nafisa Salisu, bisa zargin ta da daukar hayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda ta cafke wani shugabar makarantar sakandare a unguwar Igando da ke Legas bisa zargin yi wa wata daliba...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kamfanin sadarwa ta MTN a Nijeriya ta ce ta katse layukan mutum miliyan 4.2 daga cikin turakarta, hakan na zuwa ne bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hana fasa kwauri ta kasa (NCS) reshen jihar Ogun ta ce ta kama harsasai 940 da kudinsu ya kai Naira miliyan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sannanen malamin addini Sheikh Jabir Sani MaiHula a wata zantawa da BBC Hausa Ta Yi da shi ya fayyace wasu abubuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Amintacciyar kungiyar Fulani ta Miyatti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) karkashin jagorancin Baba Othman Ngelzarma a madadin kafatanin jagororinta na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kankarar da ake sayarwa kan kudi Naira 100 guda daya kafin zuwan watan azumi, yanzu duk guda daya ta koma Naira 700...
Nijar ta hana a tsallaka iyakarta, sa’o’i 72 bayan sanar da bude boda kasar da Nijeriya kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito Har ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Civil Defence’ reshen jihar Kano sun Yi nasarar damƙe wani gardi mai suna Muhammad Munzali ɗan garin Ƙaura Gidan Damo a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Azumin watan Ramadana wajibi ne ga dukkan Musulmi baligi mai lafiya ba mara lafiya ba, wajibcin azumi kamar yadda Allah ya fada...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babbar Kotun Majistare da ke zama a Ado-Ekiti shalkwatar Jihar Ekiti, ta hana Chibike Nwakedi mai shekara 43, cewa kada ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ɗage ƙaddamar da shirin bayar da lamuni ga ɗaliban Nijeriya wanda aka shirya fara shi a gwamnatin Bola Tinubu, sa’o’i 48...