News
An samu bakar fata na farko da zai jagoranci ƙasar Turai
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Vaughan Gething na shirin zama bakar fata na farko da zai jagoranci yankin Wales.
Mr Gething ya samu nasara ne bayan lashe zaɓe a jam’iyyar Labour da kashi 51.7
Yan Sanda Sun Cafke Matar Auren Da Ake Zargi Da Daukar Hayar Matasa Don Su Hallaka Mijinta
Ya doke abokin karawarsa, Jeremy Miles wanda ya samu kuri’u kashi 48.3
Bbc ta ruwaito cewa Firaiminista Rishi Sunak da kuma jagoran jam’iyyar Labour a Birtaniya Sir Keir Starmer sun taya Gething murnar samun nasara.
Mahaifin Mr Gething ya kasance ɗan yankin Wales yayin da mahaifiyarsa kuma ta fito daga Zambiya.
An zaɓe shi zuwa majalisar dokokin yankin ta Wales ne a shekara ta 2011.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
