Connect with us

News

Za’a Rika Cin Tarar Masu Wulakanta Tutar Najeriya Naira Dubu 100

Published

on

Advertisements
ads

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Majalisar wakila na wai yunkuri domin kara yawan tarar da ake ci kan wadanda aka samu da lefin wulakanta Tutar Najeriya daga naira 100 zuwa naira dubu 100.

Kudirin yin gyara kan girmama Tutar Najeriya ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar wakilan.

Umarnin Shigo Da Kayan Masarufi Daga Kasar Waje Shine Abunda Al’ummar Najeriya Ke Buƙata Sama Da Komai A Halin Yanz —Gamaiyar Kungiyoyi

Dan majalisa Sada Soli na jam’iyyar APC daga jihar Katsina wanda ya gabatar da kudirin, ya ce ana samun daidaikun al’umma da kuma jama’ar gari da wasu kungiyoyin dake cikin wulakanta tutar Najeriyar.

Da yake yanke hukunci kan kudirin, Mataimakin shugaban majalsiar Benjamin Kalu ya mika kudirin gaban kwamitin majalisar daya da ce domin daukar mataki na gaba.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending