DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kaduna ta bada hutun kwana biyu saboda mutanen jiha su garzaya ofisoshin zaɓe su yi katin zaɓe. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar KAROTA ta kama wasu bata garin matasa da makamai da kuma kayan shaye-shaye a shatale-talen gadar Dangi da ke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotu ta bayar da belin Beatrice Ekweremadu, matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Ike Ekweremadu a shari’ar da ake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Ƙaramar Hukumar Dambatta a jihar Kano, a jiya Litinin sun ce wata iska mai karfin gaske da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH. Wasu ’yan daba sun kai hari unguwar Kurnar Asabe da ke Karamar Hukumar Dala a Kano, inda suka...
’DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ’Yan bindiga sun kai hari tare da sace mutane da akalla mutum 36 a unguwar Keke B da ke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Wata matar aure ta hallaka mijinta ta hanyar zuba mishi gubar asid saboda zai yi mata kishiya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari mai mulki ta ci amanar ƴan Najeriya a tsawon mulkinta a...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar Bayar da Agaji ta Kasa da Kasa, Action Aid, ta bayyana cewa hana sana’ar Acaba da kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani ƙasurgumin ɗan bindiga mai satar mutane a Jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ya ce matsalar rashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa. Babban liktia...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa za ta bi sahun takwararta kwadago ta Najeriya (NLC), domin nuna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 33 ne suka mutu, wasu da yawa suka jikkata lokacin da wata mota makare da fasinjoji ta fada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar NNPP ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya yi murabus daga mukaminsa cikin gaggawa...
Daga Yasir sani Abdullahi Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani direba dake aiki da kamfanin sufuri na jihar Katsina. Direban mai suna Nasiru Yusha’u ya mutu...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce ta ƙaddamar da bincike kan wata baƙuwar cuta da ta...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Tarayyar Turai na neman karin iskar gas daga Najeriya a daidai lokacin da kungiyar ke shirin rage dogaro da kasar Rasha,...
Daga Yasir sani Abdullah fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta’adda suka...
Daga Yasir sani Abdullahi Fadar gwamnatin Amurka ta ce Shugaba Biden na samun sauki daga cutar koronar da ya kamu da ita. A ranar Alhamis ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sun ce sun fara rasa wuraren da za su...