Daga Muhammad Muhammad zahraddin Muna murna da Dogaro ga Allah maɗaukakin Sarki Da ya rayamu ba waninsa ba. Al’ummar Hausa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da kafofin yada labarai ta kasa a Najeriya ta janye matakin dakatarwar da ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan kasuwa a shahararriyar kasuwar nan ta Kantin Kwari a Jihar Kano sun koka...
Daga Muslim yunus Abdullahi Hukumomi a Myanmar, sun tsare tsohuwar jakadar Burtaniya a kasar tare da mijinta. Ana zargin Vicky Bowman, da...
Daga Yasir sani abdullahi Ministar kula da yanayi a Pakistan ta ce fiye da mutane miliyan 33 ne ambaliyar ruwan da...
Daga Muhammad zahraddin Muhammad Mahukunta a Zimbabwe sun bukaci a gudanar da bincike a kan mummunan dukan da aka yi wa wasu...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Gwamnan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, Babagana Umara Zulum, ya bayar...
Daga Kabiru basiru fulatan Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun da ke kudancin Najeriya ta tabbatar da kama wata mata mai kimanin shekara 23 da haihuwa da...
Daga Idris Hussain Nguru Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya bukaci ‘yan takara da kuma sauran ‘yan siyasa a kan su rika taka-tsantsan a kan dorewar...
Daga Usman Abdullahi jibirin Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kubutar da wasu mutum uku da aka sace a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna....
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar hadin guiwa ta Hukumar Kula da ‘Yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Kwallon Kafa ta Nahiyar Turai ta bayyana kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddi Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai na...
Daga kabiru basiru fulatan Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram cikin mako biyu da suka gabata. A...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Ofishin yakin neman zaɓen dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Wani sabon rikici na shirin barkewa a jam’iyyar ADP reshen jihar Kano, wacce dan...
Daga Yasir sani Abdullahi Kungiyar izala reshen babban burnin tarayyar Abuja ta dauki nauyin aurar da Yan mata 20 marayu da marasa galihu tare da Basu...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Bayan rahoton wata ganawa da akayi tsakanin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC,...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban kasa nigeria muhammadu buhari ya Kara jadda,da aniyar gwamnatin sa na kawo Karshen matsolin tsoro da kasar.nigeria ke fuskanta Buharin ya,ce...
Daga Yasir sani abdullahi Dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar ADP a kakar zaben shekarar 2023 mai zuwa,...