Connect with us

News

An lakada wa ‘yan jarida duka a Zimbabwe

Published

on

Tongai Mwenje

Daga Muhammad zahraddin Muhammad

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Mahukunta a Zimbabwe sun bukaci a gudanar da bincike a kan mummunan dukan da aka yi wa wasu ‘yan jarida hudu a kasar.

Kwamitin da ke kare ‘yancin ‘yan jarida a kasar ya ce an kai wa manema labaran hari ne bayan sun dauki bidiyon wani ayarin jerin gwanon motocin magoya bayan jam’iyyar Zanu-PF da ke mulkin kasar wadanda suka toshe wata babbar hanya a garin Gokwe da ke yammacin babban birnin kasar Harare in da suke wani gangami.

Advertisement

Zulum ya bayar da umarni a buɗe ofishin NNPP a Borno

‘Yan jaridar na cikin daukar bidiyon ne sai kawai wasu mutum 10 daga cikin ayarin mutanen suka sakko daga motocinsu suka fara dukan ‘yan jaridar tare da ba su umarnin goge abin da suka dauka da kuma kwace musu makullan mota.

Advertisement

Daya daga cikin ‘yan jaridar ya shaida wa BBC cewa, an masa duka aka abin da ya sa ya rasa hakorinsa daya.

Dan jaridar ya ce daya abokin aikin na su ma sumar da shi aka yi tare da karya mas

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending