Connect with us

Sports

An gama fitar da jadawali. Kasar champion league na gasar nahiyar turai na shekar 2022 / 2023

Published

on

Champion league

Daga: Muhammad Muhammad zahraddi

 

 

 

 

 

Advertisement

 

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai na 2022/2023.

Tuni dai kungiyoyi suke ci gaba da shirye-shiryen fara gasar, wanda zata fara gudana a nan gaba kadan.

Ga yadda rabon rukunin ya gudana a hotel din Halic Congress da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.

Rukunin farko dai shine rukunin (A)

 

Advertisement

Rukunin (A)

Ajax
Liverpool
Napoli
Rangers

Rukunin (B)

FC Porto
Atletico Madrid
Leverkusen
Club Brugge

Rukunin (C)

Bayern Munich
Barcelona
Inter Milan
Plzer

Advertisement

Rukunin (D)

Frankfurt
Tottenham
Sporting CP
Marseille

Rukunin (E)

AC Milan
Chelsea
Salzburg
Dinamo Zagreb

Rukunin (F)

Real Madrid
RB Leipzing
Shakhtar Donetsk
Celtic

Advertisement

Rukunin (G)

Manchester City
Sevilla
Dortmund
Copenhagen

Rukunin (H)

PSG
Juventus
Benfica
M. Haifa

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending