Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta mayar da martani kan nasarorin da jam’iyyar APC mai mulki ta yi iƙirarin ta samu a 2021, tana mai...
Ministan ilimi na ƙasar Kenya, George Magoha ya ce akwai buƙatar a haramta wa duka ɗalibai ƴan luwaɗi da ƴan maɗigo zuwa makarantun kwana a ƙasar....
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sa hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2022 inda ya zama doka. Kasafin ya kai naira tiriliyan 17.127 wanda aka yi wa...
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce a shekara mai zuwa ta 2022, zai ta matsa ƙaimi tare da sa ido matuƙa kan manyan jami’anta waɗanda ke...
Liverpool ta bayyana sha’awarta ta dauko Bukayo Saka, dan wasan gefe mai shekara 20 daga Arsenal. Kwantiraginsa a Emirates za ta ƙare a 2024. (Transfer Window podcast, via Express)...
Gwamnatin Tarayya ta ce yakin da take yi da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas na samun gagarumar nasara, inda dakarunta suka samu hallaka ’yan ta’adda...
An kashe akalla ‘yan bindiga 38 yayin da ‘yan sanda biyar suka mutu a samame daban-daban da aka kai cikin jihar Katsina. Rundunar ‘yan sanda jihar...
Gamaiyar Ƙungiyoyi masu Zaman Kansu a Arewa, a ƙarƙashin inuwar CNG, sun koka kan yawaitar garkuwa da mutane, kashe-kashe da rashin tsaro a ƙasar nan. Daraktan...
Masar ta sanar da sunayen ‘yan wasan da za su buga mata gasar cin kofin Afirka da za a fara a Kamaru daga 9 ga watan...
Hukumar da ke kula da wasanni ta kasar ta ce ta hana daukar ‘yan wasa masu zane-zane a jikinsu a babbar tawagar kasar da kuma ta...
Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da...
An dawo da dokar tilasta bayar da tazara da sa ka takunkumi a Masallacin Ka’aba a Maka da kuma na Annabi a Madina. Hukumomin da ke...
jihar Borno a Arewacin Najeriya ta ce gidajen ɗaiɗaikun mutane fiye da dubu 956 ne aka rasa a tsawon shekarun da aka yi na rikicin Boko...
Shugaba Joe Biden na Amurka da Vladimir Putin za su sake zantawa ta wayar tarho a yau Alhamis yayin da Amurka ke kokarin hada kai da...
.. Gwamnan wanda ya bayyana hakan a yayin wani taron manema labarai a Katsina wanda aka yaɗa kai tsaye ta kafar Facebook, ya ce dole ne...
Hukumar ta ce Jose Peseiro wanda ɗan asalin ƙasar Portugal ne shi zai maye gurbin Gernat Rohr da ta kora. Tuni NFF ta naɗa Augustine Eguavoen...
Majalisar Dokokin Tarayya ta mayar wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kasafin kudin kasar na shekarar 2022 domin ya sanya masa hannu. Akawun Majalisar Dokokin, Amos Ojo,...
Zamfara: An ja layin yaƙi tsakani na da kai, Mataimakin Gwamnan Zamfara ya faɗawa Gwamna Matawalle Rikicin siyasa a Jihar Zamfara ya ƙara ruruwa bayan da...
Fadar gwamnatin Najeriya ta musanta bayanan da ke cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya taya murna ga shugaban jam’iyar APC na jihar Kano bangaren Sanata Ibrahim Shekarau....