Gwamnatin Jihar Kano ta shirya bitar kwanaki biyu domin inganta kwarewar ma’aikatan yada labarai daga kananan hukumomi 44 da kuma shugabannin sashen labarai na gidajen rediyo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Ƙoli ta umarci gwamnonin Najeriya 36 kowa ya aika da bayanan kare kai daga ƙarar da Antoni Janar na Tarayya, Lateef...