News2 years ago
NLC Ta Umurci Mambobinta Da Su Tsunduma Yajin Aiki A Duk Jihar Da Aka Ki Biyan Mafi Karancin Albashi
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta umurci ya’yanta da su tsunduma yajin aiki a duk jihar da aka ki biyan N70,000...