News4 years ago
BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da mutane 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar daga Katsina – Gwamna Masari
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin...