Hukumomin Saudiyya sun hana Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin Hajjin bana, duk da cewa sun ba shi biza ta izinin shigowa ƙasar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta ce, ta gayyaci fitaccen malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi kan kalaman da ya...