News2 years ago
Al’ummar Allawa Da Ke Jihar Neja Na Tserewa Daga Gidajensu Bayan Janye Sojoji Daga Garin
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an rundunar sojojin Najeriya sun janye daga sansaninsu da ke kauyen Allawa na karamar hukumar Shiroro da ke Jahar Neja, lamarin da...