News2 years ago
Gwamnatin Zamfara Ta Nemi A Hukunta Wacce Ake Zargi Da A Zabtar Da Yarinya ‘Yar Shekara 12 Da Wuta.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Zamfara, karkashin jagorancin gwamna Dauda Lawal, ta dau alwashim hukunta Aisha Tsafe da aka kama da azabtar da yarinya ‘yar...