Newcastle ta gabatarwa Benfica tayin euro miliyan 60 (£50m) kan ɗan wasan Uruguay Darwin Nunez, mai shekara 22, a kokarin shan gaban ƙungiyoyin Firmiya da ke farautarsa. (Footmercato – in...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona tana sake yunkurin daukar dan wasan tsakiyar Manchester United Paul Pogba, mai shekara 29, bayan kungiyar da ke Sifaniya ta sanya hannu...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ɗan wasan Chelsea Romelu Lukaku mai shekara 28, a shirye ya ke ya amince a azabtare masa albashi domin bashi damar ya koma...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga aminu usman jibrin Harry Kane mai shekara 28 zai jinkirta zuwa karshen kaka kafin ya yanke matsaya kan makomarsa a Tottenham, ɗan wasan wanda...