Manufar azumi shi ne kame baki da farji don samun yardar Allah mahalicci. Shi ne ya ce babu wanda zai iya biyan ladan azumi sai shi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Azumin watan Ramadana wajibi ne ga dukkan Musulmi baligi mai lafiya ba mara lafiya ba, wajibcin azumi kamar yadda Allah ya fada...
Azumin wata Ramadan wani tsagi ne na shika-shikan Musulunci da ya wajabta a kan kowane baligi mace ko namiji, kuma mai cikakkiyar lafiya. An gano yin...