Business3 years ago
‘Yan Najeriya Miliyan Huɗu Ne Mai Yiwuwa Suka Ƙara Shiga Bakin Talauci Bana – Bankin Duniya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙarin ‘yan Najeriya kimanin miliyan hudu ne suka sake auka wa ƙangin talauci a cikin wata biyar na farkon wannan shekara...