‘Yan jaridu da gidajen yada labarai a jihar Kano suna da ‘yancin faɗar ra’ayoyinsu bisa ka’idoji da dokokin aikin jarida. Duk da haka, batuwan da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce, babu wani ci gaban da aka samu a jihohin kasar da ke...