DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Gudanarwaar Asibitin Koyarwa na Jihar Gombe da ke Najeriya ta haramta wa ma’aikatan asibitin latsa wayoyinsu suna haƙar kuɗaɗen ‘Crypto’ a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya CBN ya sauya matsayarsa kan hada-hada da kuɗin intanet ko kuma cryptocurrency a ƙasar. Jaridar Daily Trust ta...