Gwamnatin Jihar Kebbi ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa ta rufe Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliero sakamakon bullar cutar sankarau, wacce ta yi...
Cutar sankarau ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 26 a jihar kebbi, inda gwamnatinta ta tabbatar da cewa wannan lamari na bullar cutar yana iya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Yobe ta ce sanƙarau ta kashe mutum 85 tsakanin Janairu da Afrilu sakamakon ɓarkewar cutar a jihar. Kwamishinan lafiya na...