News3 years ago
Dan Takarar Gwamnan Jihar ADP ya baiwa kungiyar likitocin Najeriya tabbacin mayar da Kano cibiyar yawon bude ido ta lafiya a nahiyar Afirka.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar kujerar gwamna na jam’iyyar Action Democratic Party kuma dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar karamar hukumar...