DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin bullo da sabbin matakai don magance faduwar darajar naira a kasuwar sauyin kudi. Matakin na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani bidiyo dauke da bandir-bandir din ‘naira’ 2000 da kuma 5000 sun sake bulla a shafukan sada zumunta. ...