News3 years ago
Kungiyar Dattawan Arewa Ta Bukaci Tinubu Ya Cire Takunkumin Da Aka Kakabawa Nijar
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya dage takunkumin tattalin arziki da aka kakabawa Jamhuriyar Nijar....