News2 years ago
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta sake duba yadda gwamnatin Buhari ta jinginar da filayen jiragen sama biyu
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za a sake bibiyar kwangilar jinginar da Filayen jiragen...